about-us3

Wasu nau’in na hana daukan Ciki

Ki tuna sayana press bata hana kamuwa da cutukan da ake dauka ta hanyar jima’i kamar su kwayar kanjamau.

Don kare kan ki daga wanan cutukar,to muna baki shawarar da kiyi amfani da kwaroron roba na mace ko na namiji a kowani lokaci za ki kiyi jima’i,kari bisa ga sayana press.

Sayana press zabi daya ne kacal cikin magunguna na hana daukar juna biyu.Muna karfafawa da kisan sauran. Hanya daya ta karin samun bayanai itache bedsider.org

Game da Mu Organization

MANUFA

Manufar mu itace muyi hidima da albarkatu a matsayin kasashen duniya don amsa dukkan tambayoyin ku game da bayar da alurar sayana press ma kanki ko a gida. Burinmu shine mutabbabtar da cewa bayanai sun yadu ma kowa da ke da bukar alurar sayana press.

Wanan shafin yanar gizo an kirkiro shineh an kuma kula da shi tare da kungiyar mutane wa danda suka yi imani da cewa hanya ta ayukan tsarin iyali haki ne na dan Adam.Bayanan da ke cikin wanan shafin yanar gizo an tattaro su daga amitacen kayan aiki daban .

Za muyi farin ciki da samun sharhin ki ko ra’ayi game da yanda za ayi amfani da wannan shafin yanar gizo da kyau.Don Allah ki neme mu a easy@injectsayanapress.org

KARYATA BATUN

Yayin da muke kokarin tabbatarta da daidaituwar wannan shafin,abinda ke ciki zai iya canja wa.Ba zamu dauki hakin cikaken bayanin da aka kawo kowane lokaci ba.